Bola Tinubu
Jirgin shugaban kasa da aka saka a kasuwa ya safe wata hudu a kasuwa ba tare da samun mai saye ba har yanzu. Bola Tinubu ne ya sanya jirgin a kasuwa.
A labarin nan, za a ji cewa cewa Pat Akpabio, surukar Shugaban Majalisar Dattawa ta zargi Godswill Akpabio da aikata miyagun laifuffuka a Akwa Ibom.
A labarin nan, za a yi yadda 'yan uwan Bilyaminu Bello na dangin uwa da su ka raine shi suka yi raddi ga mahaifin 'dansu da ya ce ya yafe wa Maryam Sanda.
Fayose ya ce Obi ne kadai mai tasiri a ƴan adawa, kuma ADC ba za ta kai labari a 2027 ba, yayin da ya fadi dalilin ƙin karbar tayin mukami da Tinubu ya yi masa.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya bayyana cewa Ministan Tinubu ya fadi gaskiya kan kwangilar titin Legas zuwa Calabar.
Janar Mamman Jiya Vatsa ya yi aiki tare Janar Ibrahim Babangida kafin a yanke masa huuncin kisa. Shugaban kasa Bola Tinubu ya masa afuwa a shekarar 2025.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya yi magana kan rikicin jam'iyyar adawa ta PDP. Fayose ya bayyana cewa wasu gwamnoni za su yi murabus daga jam'iyyar.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi shagube ga 'yan siyasar da suke tururuwa daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Ya ce a baya sun soke shi.
Sakataren yada labaran jam'iyyar PDP na kasa, Debo Ologunagba, ya bukaci Mai girma Bola Tinubu da ya daina kokarin ganin ya sanya gwamonin PDP sun koma APC.
Bola Tinubu
Samu kari