Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa shugaban gwamnonin APC, Hope Uzodinma ya jagoranci zuwa ganawar sirri da Bola Tinubu, ya faɗi kaɗan daga cikin abin da aka tattauna.
Alamu sun nuna cewa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya fi aminta da ministan jin ƙai, Nentawe Yilwatda, ya zama wanda zai mayr gurbin Ganduje a APC.
Ana shirin taron APC a Abuja, Shugaba Bola Tinubu da Kashim Shettima za su jagoranci taron NEC na jam'iyyar da ke mulki a gobe Alhamis a birnin Abuja.
Yayin da ake jita-jitar gwamnan PDP zai koma APC, jam'iyyar ta ƙi karɓar Gwamna Ademola Adeleke saboda bai da tasiri kuma zai iya lalata sunanta.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana jimaminsa kan rasuwar hadiminsa na musamman a harkokin majalisa wanda kuma tsohon dan majalisa ne.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya yi kuskuren cewa jana'izar Shugaba Tinubu maimakon Buhari a zaman karrama marigayin a Abuja.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya yi kalamai masu kaushi kan gwamnatin Bola Ahmed Tinubu. Ya sha alwashin kawo cikas ga tazarcensa a 2027.
Yayin da ake halin matsai na tattalin arziki a Najeriya, Shugaban kasa, Bola Tinubu na neman amincewar majalisa domin karbar karin bashi na $347m.
Tinubu ya naɗa Farfesa Yusuf Muhammad Yusuf a matsayin kwamishinan NLRC bayan Fatima Alkali ta ƙi amincewa da mukamin, ana jiran tantancewar majalisa.
Bola Tinubu
Samu kari