Bola Tinubu
Majalisar dattawa ta kammala aikin tantance sababbin hafsoshin tsaron da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada. Ta amince da nadin da aka yi musu.
Majalisar Wakilan Tarayya ta kammala tattaunawa kan bukatar ciyo bashin Dala biliyan 2.3 daga kasashen ketare, ta amince da bukatar shugaban kasa, Bola Tinubu.
Majalisar Dattawan Najeriya ta tantance tare da amince wa da nadin babban hafsan tsaro na kasa, Janar Oluyede saboda ta taba tantance shi a baya.
A labarin nan, za a ji cewa kamfanin rarraba hasken wutar lantarki ya bayyana cewa za a samu matsalar daukewar wuta a wasu yakunan babban birnin tarayya.
Rahoton BudgIT ya nuna jihohi 35 sun tara ₦17.2 tiriliyan a shekarar 2024, amma yawancinsu na dogaro ne sosai da kudaden FAAC daga gwamnatin tarayya.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya ce bai kamata gwamnatin Bola Tinubu ta rika ciwo bashi ba bayan cire tallafin man fetur da ya yi a Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta yi kira ga gwamnatocin jihohi da su samar da wutar lantarki a jihohinsu. Ministan makamashi ya ce gwamnatin za ta hada kai da su.
A labarin nan, za a ji cewa wani Darakta Janar a yankin Kudu maso Gabas ya shiga hannun sojojin Najeriya bisa hada baki a shirin juyin mulki a kasa.
Sarkin Kano na 16, mai martaba Muhammdu Sanusi ya koka da cewa ana yawan kashe kudi a karkashin gwamnatin Bola Tinubu bayan cire tallafin man fetur.
Bola Tinubu
Samu kari