Bola Tinubu
Gwamna Babagana Umaru Zulum ya sake nanata cewa gaba daya jihar Borno na tare da APC da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce za su sake zabensa a 2027.
A labarin nan, za a ji takaitaccen tarihin manyan hafsoshin tsaron Najeriya da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada bayan na baya sun bar aiki.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na ganawa da sababin hafsoshin tsaron Najeriya a fadar gwamnati da ke Abuja, ana sa ran za su tattaunawa batun tsaron kasa.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojojin kasar nan ta yi asarar Janarori kimanin 500 daga zamanin Muhammadu Buhari zuwa na Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa dan majalisa ar tarayya daga jihar Zamfara, Aminu Sani Jaji ya bayar da tabbacin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai yi nasara a 2027.
Sababbin sharuddan murabus na sojoji sun bayyana cewa tsofaffin manyan hafsoshin tsaron ƙasa za su samu manyan motoci da kudin jinya na N30m a shekara.
Kungiyar dattawan Arewa ta jam’iyyar PDP ta zargi Ministan Tsaron Ƙasa, Bello Matawalle, da lalata jam’iyyar ta hanyar janyo mambobi su koma APC.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kogi, Usman Ahmad Ododo ya jinjinawa shugaban kasa, Bola Tinubu bisa nadin Manjo Janar Waidi Shaaibu a matsayin COAS.
Tsohon babban jami’in soja, Manjo Janar Anthony Atolagbe (mai ritaya), ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu bisa sauye-sauyen da ya yi a rundunonin tsaron kasar.
Bola Tinubu
Samu kari