Bola Tinubu
Fadar shugaban kasa ta gargadi 'yan Najeriya kan yada labarun juyin mulki marasa tushe. Nayo Onanuga ya ce yada labarin zai jawo bata sunan Najeriya a duniya.
Ana zargin wani jami’in sojojin sama da aka tura ofishin mai ba shugaban kasa kan tsaro, an umarce shi ya kashe Nuhu Ribadu, kafin zargin juyin mulki ya ci tura.
An bayyana cewa rundunar sojoji ta tsare manyan jami'anta 16 kan zargin shirin juyin mulki a kan gwamnatin Bola Tinubu, ciki har da Janar Musa Abubakar Sadiq.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci hafsoshin tsaro su zage damtse su magance barazanar tsaron da ke kara taaowa a wasu sassan kasar nan.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya bayyana yadda ta kaya tsakaninsa da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan shirin sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Rahotanni daga rundunar sojin Najeriya na nuna cewa sojojin da aka tsare kan zargin shirya juyin mulki a Najeriya sun karu zuwa 42, ana ci gaba da bincike a kansu.
Lauya Frank Tietie ya ce Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu bai da ikon soke afuwa bayan an riga an bayar da ita bisa doka, ciki har da na Maryam Sanda.
Wata jarida ta kara tattaro bayanai kan sojoji 16 da ake zargin hukumomi sun tsare su ne bisa zargin hannu a shirin juyin mulkin da bai yi nasara ba.
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta amince da saka harajin 15% kan shigo da man fetur da dizil daga ketare. Ana hasashen hakan zai iya kara kudin mai.
Bola Tinubu
Samu kari