Bola Tinubu
Dan takarar shugaban kasa a 2023, Omoyele Sowore ya yi gargadi kan zuwan sojojin Amurka Najeriya kan zargin kashe Kiristoci. Ya ce hakan nada hadari ga Najeriya.
Farashin shigo da fetur ya ragu zuwa ₦829.77, ƙasa da na ₦877 da Dangote ke sayarwa yayin da Tinubu ya sanya harajin 15% domin ƙarfafa tace mai a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Ministan sufuri, Femi Fani Kayode ya bayyana cewa Donald Trump na kokarin amfani da addini wajen sace albarkatun kasar nan.
Malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya bukaci Shugaba Tinubu ya dauki mataki kan barazanar Donald Trump ga Najeriya, yana kiran hakan cin mutuncin kasa.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso ya nuna damuwa kan maganganun Donald Trump game da Najeriya bayan zargin kisan Kiristoci a Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan bazaranar da shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi. Ta bayyana cewa nan bada jinawa ba shugabannin biyu za su hadu.
Babban lauya a kasar Amurka, Ron Filipkowski ya ce maganganun Shugaba Donald Trump kan barazana ga Najeriya kan yi kama da rashin daidaituwar hankali.
Fotaccen malamin addinin Kirista a Najeriya, Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Shugaban kasa, Bola Tinubu game da barazanar Amurka inda ya ce ana shirin tumbuke shi.
Ministan harkokin cikin gida, Olabunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa babu wani taron dangi da 'yan adawa za su yi wanda zai hana nasarar Shugaba Bola Tinubu a 2027.
Bola Tinubu
Samu kari