Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu taba nuna gazawar tsohon Shugaba Goodluck Ebele Jonathan wajen kare rayukan Kiristocin Najeriya daga kashe-kashe.
Dan majalisa daga jihar Osun, Kanmi Ajibola, ya gurfanar da rundunar sojojin Najeriya a kotu bisa zargin yunkurin juyin mulki da kifar da gwamnati.
Gwamnatin Najeriya ta yimartani ga Donald Trump kan cewa ana yi wa Kiristoci kisan kare dangi a kasar. Ta ce babu kamshin gaskiya a zargin da Trump ya yi.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya umarci majalisar Amurka ta yi bincike kan zargin kisan Kiristoci da ya ce ana yi a Najeriya. Ya ce ba zai zuba ido ba.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Gwamna AbdulRahman AbdulArazaq a matsayin shugaban kwamitin aiwatar da shirin raya gundumomi watau RHWDP.
A labarin nan, za a ji cewa masana sun fara bayyana damuwa bayan jam'iyya mai mulki ta APC ta yi kaka-gida a majalisun wakilai da na dattawan Najeriya.
Dan takarar shugaban kasa a SDP a zaben 2023. Adewole Adebayo ya ce babu wani alheri da za a samu a mulkin soja a Najeriya. Ya ce dimokuradiyya ta fi.
Gwamnatin Bola Tinubu ta kaddamar da sabon tsarin haraji da zai fara aiki 1 ga Janairu 2026, don rage wa matasa da kananan ‘yan kasuwa nauyi wajen biyan haraji.
A labarin nan, za a ji cewa Fadar Shugaban Kasa ta ce an sanya harajin man fetur da dizel ne domin baiwa matatun mai da ake da su a cikin Najeriya dama.
Bola Tinubu
Samu kari