Bola Tinubu
Majalisar Dinkin Duniya ba ta bayar da wa’adin kwanaki 60 ba ga Najeriya kan sakin Nnamdi Kanu. Binciken da aka yi ya gano babu hujja da ke tuntsira wannan ikirari.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ce gudu ba ja da baya game da shari'ar Musulunci a Najeriya yayin da 'yan majalisar Amurka suka nemi soke ta a Najeriya.
Gwamnatin Najeriya ta yi watsi da rahoton da 'yan majalisar Amurka suka hada game da zargin kisan Kiristoci da musguna musu bayan mikawa Donald Trump.
A labarin nan, za a ji cewa jihar Kano ta gamu da iftila'in gobara a tsakanin watannin Janairu da Fabrairu na shekarar 2026, inda jama'a da dama suka yi asara.
A labarin nan, za a ji cewa duk da kiran taron buda baki a fadar Aso Rock da Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi, an samu wasu gwamnoni da ba su halarci shan ruwan ba.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin AIG Tunji Disu a matsayin mukaddashin sufeto janar na rundunar yan sandan Najeriya yau Talata.
Fadar Shugaban Ƙasa ta tabbatar da murabus ɗin Kayode Egbetokun a matsayin Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, bisa dalilan kula da iyali ba kamar yadda ake yadawa ba.
Rahotannin da ke shigowa yanzu haka sun nuna cewa babban sufetan yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun ya yi murabus daga kujerarsa ranar Litinin.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Murtala Asada ya yi martani mai zafi da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi yan Najeriya su yafe masa laifin da ya yi masu.
Bola Tinubu
Samu kari