Majalisar dokokin tarayya
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta ayyana kujerar marigayi Hon. Isa Dogonyaro babu kowa bayan ya rasu a ranar Juma'a da ta gabata a birnin Abuja.
Bayanai sun nuna ‘Yan majalisar Najeriya za su tashi da kusan Naira biliyan 50 daga cikin baitul-mali a shekarar 2024 a matsayin albashi da alawus.
Majalisar dattawan ta sahalewa gwamnatin tarayya ta ciyo rancen $500m a kokarin da ake yi na tabbatar da cea dukkanin ‘yan Najeriya su na da mitar wuta.
Olusegun Obasanjo ya ce akwai kuskure kan tsarin mulkin Najeriya da aka dauko daga Turai. Ya yi jawabin ne yayin da yan majalisa suka kai masa ziyara.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakilta Kaduna ta Arewa, Bello El-Rufai ya magantu kan yadda suke da Gwamna Uba Sani inda ya ce har yanzu mai gidansa ne.
Shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa, Opeyemi Bamidele, ya bai wa yan Najeriya tabbacin kawo karshen wahalar man fetur da suke fuskanta ba da jimawa ba.
Ɗan Majalisar Wakilai, Dominic Okafor ya musanta zargin da ake yi masa cewa ya nemi na goro daga kamfanin Binance inda ya ce zai dauki matakin shari'a.
Ana so sanatoci su kawo doka a majalisa da za ta aika duk wanda ya saci dukiyar kasa watau gwamnati ya sheka barzahu kamar yadda ake harin masu harkar kwaya.
Fitacciyar jarumar fina-finan Nollywood, Eniola Badmus ta sami mukamin hadima ta musamman daga kakakin Majalisar Wakilai, Tajudden Abbas a Abuja.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari