Majalisar dokokin tarayya
An shiga ɗimuwa bayan babban rashi na mutuwar wani babban jami'an hukumar Kwastam, Essien Etop Andrew cikin Majalisar Tarayya a Abuja yayin amsa tambayoyi.
Wasu daga 'yan majalisar kasar nan sun rubuta zungureriyar wasika ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da su na neman ya saki shugaban IPOB Nnamdi Kanu.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Sumaila/Takai a Kano, Rabiu Yusuf ya ce Najeriya na iya amincewa da yarjejeniyar Samoa bayan ta kafa wasu sharudda.
Shugaban Majalisar Dattawa a Najeriya, Godswill Akpabio ya ce da tun farko da sabon taken kasar ake amfani da ya dakile matsalar tsaro da ake fama da shi.
Majasar dokokin jihar Kano ta ɗaukaka ƙara kan dokar masarauta wadda ta saukw sarakuna biyar da tsohon gwamna Abdullahi Ganduje ya naɗa a lokacin mulkinsa.
'Yan Najeriya sun bayyana rashin jin dadinsu ga yadda aka fara tunanin siyan sabbin jirage ga shugaban kasa da mataimakinsa a cikin wannan yanayi.
Tsohon kakakin majalisar wakilar Yakuba Dogara ya bayyana babban kalubalen da tsarin mulkin farar hular ke fuskanta, wanda ya danganta da talauci.
Ɗan Majalisar Tarayya da ke wakiltar Ifelodun/Boripe da Boluwaduro a jihar Osun, Soji Adetunji ya gwangwaje ƴan mazaɓarsa bayan harin da matasa suka kai masa.
Kwamitin majalisar wakilai kan harkokin tsaro ya bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta sayo sababbin jiragen sama domin amfanin shugaban kasa da mataimakin sa.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari