Majalisar dokokin tarayya
Majalisar dattawa ta fito ta yi magana kan albashin da ake biyan sanatoci duk wata. Majalisar ta bayyana cewa ba N21m ake ba su a matsayin albashi ba.
Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Abdulrahman Kawu Sumaila, ya fito ya nuna yatsa ga tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo kan batun albashin sanatoci.
Kotun sauraron kararrakin zaben ƴan majalisa ta soke nasarar ɗan majalisar Igboeze North/Udenu, Simon Atigwe, ta ce sakamakon da aka bayyana ba gaskiya ba ne.
Majalisar wakilai ta kasa ta bayyana cewa an janye kudin dokar da zai hukunta yan Najeriya da su ke kin rera taken kasa ko lalata alamomin kasar nan.
Majalisar dokokin jihar Ogun ta zartar da shawarin gurfanar da Olu na Obapemi a jihar Ogun bisa zarginsa da shiga rigimar fili ba tare da kwakkwarar shaida ba.
Tsohon dan majalisa, Sergius Ogun ya bayyana cewa ana biyan kowannensu Naira Miliyan 8.5 duk wata a matsayin kudin gudanarwa, wanda ba ya daga cikin albashinsu.
Majalisar dattawa ta mayarwa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo martani sannan ta ce ‘yan majalisar tarayya ba sa samun tukuicin kudi daga fadar shugaban kasa.
Jam'iyyar APC ta yi magana da majalisar dattawan Najeriya kan dawo da Sanata Ali Ndume matsayinsa na mai tsawatarwa a majalisa bayan ganawa da Ganduje.
Tsagin jam'iyyar APC a jihar Zamfara ta yi fatali da rade-radin cewa dan Majalisar Tarayya, Hon. Aminu Jaji zai bar APC inda ta ce labarin kanzon kurega ne.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari