Majalisar dokokin tarayya
Rahotanni sun bayyana cewa jagororin majalisar wakilan tarayya karkashin Hon Tajudeen Abbas sun kai ziyara matatar man Ɗangote da ke yankin Lekki a jihar Legas.
Kwamitin majalisar wakilai da ke bincike kan hauhawar farashin siminti ya fara zama da manyan kamfanoni irin su Dangote da Lafarge kan tsadar siminti.
Ali Ndume ya na ganin barayi su ka zagaye shugaban kasa Bola Tinubu duk da kyakkyawar niyyarsa.Saboda haka ya zama wanda aka dakatar a Majalisar dattawa
Dan takarar shugaban kasa, Atiku ya caccaki majalisa kan yadda ta tsige bulaliyarta, Sanata Ali Ndume saboda sukar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
'Yan Najeriya sun soki 'yan majalisar wakilan Najeriya bayan sun zabge kashi hamsin cikin ɗari na jimillar albashinsu. Sun bukaci su rage alawus din da suka kwasa.
'Yan majalisar wakilai sun bukaci 'yan Najeriya da kada su shiga cikin zanga-zangar da ake shirin fara kasar nan. Sun bukaci a yiwa gwamnati uzuri.
Mambobin Majalisar Wakilai a Najeriya sun zaftare albashinsu da 50% domin tallafawa al'umma yayin da mutane ke cikin mawuyacin hali na tsadar rayuwa a kasar.
A jiya Laraba majalisar wakilai ta yi karatu na daya kan canza tsarin mulkin Najeriya da zai rika ba shugaban kasa da gwamnoni damar yin shekaru shida a kan karaga.
Majalisar wakilai ta gayyaci wasu daga cikin shugabannin tsaron Najeriya su mata bayani bayan shugaban kasa Bola Tinubu ya ba sojoji umurnin fara noma.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari