Super Eagles
Mun kawo manyan dalilin karancin ‘Yan kwallon Arewa a cikin Kungiyar Super Eagles. Bincike ya nuna cewa dai ‘Yan wasan da su ka fito daga cikin Arewa, 7 ne kurum su ka taba buga Gasar AFCON a Najeriya.
Rikici ya shiga cikin Super Eagles ta kai wasu manyan ‘Yan wasan Najeriya su na gaba don mun ji ana cewa an samu wani rashin jituwa sosai tsakanin tsohon ‘Dan wasan Chelsea Mikel Obi da Mataimakin sa Ogenyi Onazi.
Mutanen da ke kallon kwallon kafa sun fara sa alamar tambaya game da rawar da Najeriya za ta taka a kakar bana inda za a buga Gasar cin kofin Duniya a Kasar Rasha ganin yadda ake cigaba da lallasa Super Eagles a wasannin ta.
A yayin da yake mika masa makullan gidan, Ministan ayyuka, gidaje da lantarki, Babatunde Fashola ya bayyana godiyar gwamnati ga Bonfere, sa’annan ya bashi hakurin tsawon lokacin da ya kwashe yana jiran cikar wannan alkawari.
An gudanar da taron ne kafin a fara taron majalisar zartarwa, inda shugaban ya bayyana yan wasan a matsayin matasa, masu karfi a jika, don haka ya basu shawarar su yi amfani da damarsu wajen lallasa abokan karawarsu.
A Ranar Laraba Bukola Saraki ya kai wa Super Eagles ziyarar ba-zata tare da yi masu alheri. Shugaban Majalisar Dattawaya ba ‘Yan kwallon kasar da ke shirin barin gida gudumuwar kudi Naira Miliyan 18 domin samun karfin gwiwa.
Jiya an tashi 3-2 tsakanin Kungiyar Atletico Madrid da Najeriya, Kungiyar Atletico Madrid ta zo Najeriya ta doke Super Eagles. Dan wasan gaba Fernando Torres ya nuna kan sa a wasan karshen da zai bugawa Kungiyar.
An karyata kishin-kishin din cewa tsohon ‘Dan wasan Najeriya zai fito Shugaban kasa. Goal.com wasa ta ke yi kurum da ta fitar da rahoton. Kanu yace bai da shirin fitowa zabe a shekarar 2019 don ba ruwan sa da siyasa.
Yan wasan Super Eagles taba yan Najeriya zasu fada maka cewa ai su muslmai ne ko kirista ne, sai su nemi ma su nuna maka su aka saukar ma addinin ma gaba daya.
Super Eagles
Samu kari