Super Eagles
Tsohon Golan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, Idah Peterside ya bada labarin yadda mugun son kudin shi ya kai shi ga fada wa kungiyar asiri. A wata tattaunawa da tsohon Golan yayi da Brila FM a ranar Talata tare da Ifeanyi U
Dazu nan mu ka ji cewa Joseph Yobo ya zama sabon Mataimakin Kocin ‘Yan wasan Super Eagles. Kungiyar NFF ta nada Yobe ne ya rika taimakawa Gernot Rohr.
Amokachi ya taka muhimmiyar rawa a kungiyar 'Super Eagles' a lokacin da ta samu nasarar lashe gasar cin kofin kasashen nahiyar Afrika a shekarar 1994 da 1996, shekarar da Najeriya ta samu nasarar lashe zinare a gasar 'Atlanta Olym
Mun samu labari cewa Golden Eaglets sun doke ‘Yan kasar Hungary da ci 4-2 a jiya. Mai rike da kambun Najeriya, Samson Tijani, ya zura kwallaye biyu.
Za ku ji yadda Iyayen ‘Dan kwallon Najeriya, Ola Aina, su ka yi hidima domin ya yi suna. Aljazira ta kawo labarin Matashin ‘Dan kwallon Super Eagles Ola Aina mai ratsa jiki.
Mun kawo maku ‘Yan kwallon da su ka yi Namijin kokari a wasan Najeriya da Brazil. Aribo, Uzoho da Matashi Chukuwueze su na cikin jerin ‘Yan wasan da su ka ba marada kunya a wasan na jiya.
Babban 'Dan wasan na Duniya Caseimero ya ceci Kasar Brazil a hannun ‘Yan wasan Najeriya na Super Eagles. Babban 'Dan wasa Neymar ya na ji ya na gani Brazil ta gaza doke Super Eagles dazu.
Matashin ‘dan wasa Kelechi Iheanacho mai shekaru 22 ya yi shekara guda bai ga raga ba. ‘Dan kwallon Najeriya ya ajiye mugun tarihi yayin da man City ta yi abin da ba a taba yi ba a makon nan.
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles za ta fafata da kungiyar kwallon kafa ta Brazil a wani wasan sada zumunta da zai wakana a filin kwallo na kasa Singapore
Super Eagles
Samu kari