Aminu Waziri Tambuwal
Gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya ce shugaba Muhammadu Buhari mutumin kirki ne kuma yana da nagarta amma tsufa na kawo masa cikas wajen gudanar da ayyukansa a matsayinsa na shugaban kasa. Sai dai gwamna Tambu
A ranar Litinin dinnan ne alkalin wata kotun majistire dake jihar Sokoto, ya bayar da belin wasu kananan 'yan kasuwa guda hudu akan kudi naira 400,000, wadanda ake zargin su da sata da kuma kokarin cinye hakkin wani...
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito kungiyar ta bayyana haka ne ta bakin shugabanta, Alhaji Abubakar Abdullahi a ranar Lahadi, 5 ga watan Agusta, inda yace sauyin sheka da Tambuwal ya yi tamkar cin amanar jama’an sakkwato ne.
Sanata Wamakko ya sanarwa da manema labarai cewa yana na a matsayin dan jam'iyyar APC, babu gudu, ba ja da baya. Sannan kuma "Mutanen Sakkwato na Alu ne da Buhari ne." Wannan ya sha bambam da tunanin da ake yi na cewa yana kan...
Sai dai wani masanin al’amuran yau da kullum, kuma ma’abocin kafar sadarwar Facebook, Aliyu Abdullahi ya karyata zargin rashin tabuka komai a jihar Sakkwato ga gwamnatin tarayya, kamar yadda Tambuwal ya fada, inda ya lissafa ayyuk
Shi kuwa jagoran siyasar jihar, kuma tsohon gwamnan jihar, Sanata Aliyu Wammako yace lallai kaddara ta hau Tambuwal, don kuwa Sakkwatawa shi suke goyon baya, don haka yana da tabbacin zasu kada Tambuwal a zaben 2019.
A yau, Talata, ne Jastis Bello Abbas na kotun Sokoto ya wanke tsohon gwamnan jihar Sokoto Alhaji Attahiru Bafarawa daga tuhumar da ake masa na rashawar naira biliyan 115 tare da wasu mutane uku. Yayinda yake yanke hukuncin, Jasti
Hukumar Yan sanda reshen jihar Sakkwato da sanar da kama wani da ake zargin shine shugaban 'yan daba na Sakkwato wanda aka ce yana da hannu cikin aikata laifufuka da dama cikin shekaru hudu da suka wuce a jihar. Kakakin hukumar, D
Ku na da labari cewa yanzu haka akwai wasu tsofaffin Gwamnonin Kasar nan da ke hannun Hukumomin yaki da satar dukiyan kasa irin su EFCC da ICPC. Mun tsakura wasu daga cikin tsofaffin Gwamnonin Arewacin Kasar da ke shari’a a Kotu.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari