Yan ta'adda
Jami'an tsaro da suka hada da sojoji, yan sanda, yan banda sun hada kai wajen gwabzawa da 'yan bindiga masu garkuwa da mutane a Kebbi. Sun ceto mutane 36.
Gwamnatin jihar Borno ta yi rabon kayan aiki ga dakarun sojojin Najeriya masju yaki da 'yan ta'adda. Gwamnatin ta raba motoci da babura ga jami'an tsaron.
Yan sanda sun kai farmaki a jihohi inda aka ceto mutane sama da 30. An ceto mutane 20 a Katsina tare da kama shugaban masu garkuwa Idris Alhaji Jaoji.
Sojojin Najeriya sun gwabza da 'yan ta'adda a Taraba da Benue a wani samame da suka yi. Sojojin sun kwato motar 'yan ta'adda da babur d wasu bindigogi.
Sojojin Najeriya, Nijar da Chadi sun fara sintirin bai daya da luguden wuta kan 'yan ta'addar Lakurawa domin murkushe su. Sojojin za su tsare iyakoki.
Ana fargabar 'yan bindiga sun yi awon gaba da wata sabuwar amarya da kawayenta hudu a jihar Sokoto. An ce 'yan bindigar masu biyayya ne ga Bello Turji.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu yawa bayan sun kai musu farmaki a jihar Zamfara. Sojojin sun kuma kwato kayayyaki.
Gwamnan jihar Neja tare da 'yan tawagarsa sun yi batan hanya lokacin da suka rangadin duba wasu ayyuka. Sun tsinci kansu a maboyar 'yan ta'adda a daji.
Bama bamai sun tashi a jihar Zamfara. Wannan ne karo na 3 da bam ke tashi a jihar. Ana zargin yan ta'adda sun dasa su a kan titunna 3 a jihar a cikin makon guda.
Yan ta'adda
Samu kari