Yan ta'adda
Dakarun sojojin Najeriya sun ci gaba da bude wuta kan 'yan ta'addan Lakurawa. Sojojin sun lalata sansanonin 'yan ta'addan da ke a jihohin Kebbi da Sokoto.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta sanar da nasarorin da dakarun sojoji suka samu a cikin makon da ya gabata. Sojojin sun kuma ceto mutanen da aka sace.
‘Yan bindiga biyu sun gamu da ajalinsu a garin gwajin bam a sansanin Bello Turji. Fashewar bam din tatilasta mazauna Garin Gwale guduwa daga gidajensu a Zamfara.
Dakarun sojojin Najeriya tare da hadin gwiwar 'yan banga sun yi arangama da 'yan ta'adda a jihar Zamfara. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda tare da kwato makamai.
Hafsun tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce 'yan ta'addar Boko Haram 129,417 ne suka mika wuya a watanni shida a Najeriya, daga Yuni zuwa Disamba.
Sojojin Najeriya sun kama wasu yan ta'adda sa suka nufi wata kasuwa da bindigogi domin kai hari. An kwato bindiga kirar AK 47 guda biyu da tarin harsasai.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta shirya taro da sarakuna, mutanen gari domin murkushe 'yan daba. An shirya taron ne domin samo dabarar kama 'yan daba.
An samu tashin wani bam a jihar Borno a ranar Laraba, 11 ga watan Disamban 2024. Bam din ya tashi ne a wani rukunin gidaje da ake ginawa a wani kauye.
Sojojin Najeriya sun cafke rikakken dan bindiga mai garkuwa da mutane da yake raba makamai a jihohin Filato, Kaduna da Zamfara a yankin Bassa na Filato.
Yan ta'adda
Samu kari