Yan ta'adda
Gwamnatin Donald Trump za ta binciki tallafawa Boko Haram da kidin USAID bayan Sanatan Amurka ya bankado bayanai. Amurka ta yi Allah wadai da Boko Haram.
Rundunar 'yan sandan Adamawa ta tabbatar wa legit cewa jami'anta su na kokarin ceto mutanen da miyagun 'yan ta'adda su ka sace bayan kai mummunan hari a jihar.
Wasu da ake zargi da kisan dan majalisar Anambra sun tsere daga hannun ‘yan sanda. Kwamishinan 'yan sanda ya tura jami’ai don kamo su tare da hukunta masu sakaci.
Wasu rahotanni sun ce ana hasashen batan tsohon shugaban karamar hukumar Kalgo a jihar Kebbi, Umar Namashaya Diggi bayan wani mummunan harin yan bindiga.
Hatsabibin dan fashi a jihar Zamfara, Gwaska Dankarami, na shirin mika wuya bayan arangama da Sani Dangote inda wasu suka ce ana nemansa ruwa a jallo.
Gwamnatin jihar Katsina ta yabi sojoji kan nasarar kashe 'yan bindiga 53 da aka kai farmaki maboyar dan bindiga Buzuru da ya shahara da kai hare hare a jihar.
Rundunar sojin Najeriya ta kai farmaki kan wasu 'yan bindiga da suka shahara da kai hare hare a Sabon Birni. Wani da aka ceto ya bayyana yadda maboyar ta ke.
'Yan banga a yankin Na’alma da ke karamar hukumar Malumfashi na jihar Katsina sun kai farmaki kan 'yan bindiga da suka sace wasu mutane. An ceto mutane biyu.
Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa bai dace Najeriya ta yi shiru a kan zargin dan majalisar Amurka da ke cewa kungiyar kasarsa ta USAID ta na da hannu a Boko Haram ba.
Yan ta'adda
Samu kari