Yan ta'adda
Dakarun OPSH sun cafke masu safarar makamai biyu a Filato, tare da ƙwato Naira miliyan 1.45; ana bincike kan su yayin da ake neman sauran miyagun.
Gwamnatin Katsina ta yabawa sojoji kan farmaki da suka kai kan gagga gaggan 'yan bindiga Manore da Lalbi a Bichi. Sojoji sun musu ruwan wuta ta sama da kasa.
Bako Wurgi, hatsabibin shugaban 'yan bindiga kuma na hannun daman Bello Turji, ya mutu sakamakon raunukan harbi, bayan ya ba sojoji bayanan sirri.
Bullar ƙungiyar Lakurawa a yankin Arewa maso Yamma na zama babban barazana ga shugabannin yan bindiga wanda ka iya zama tashin hankali tsakaninsu.
Dakarun sojoji na rundunar hadin gwiwa ta kasa da kasa (MNJTF) sun samu nasarar dakile wani hari da 'yan ta'addan Boko Haram suka kai a sansaninsu.
An yi wani gumurzu tsakanin mayakan kungiyoyin Boko Haram da ISWAP. Fadan da ya barke tsakanin kungiyoyin 'yan ta'addan guda biyu ya jawo asarar rayuka.
Rahotanni sun tabbatar da barkewar rigima tsakanin yan bindiga a karamar hukumar Safana da ke jihar Katsina a jiya Talata inda da dama suka mutu.
Sanata Abdul Ningi ya buga muhawara da Godswill Akpabio kan kudin da ake turawa gwamnonin jihohi duk wata na N50m kan tsaro amma ba su aiki sosai.
Cibiyar kididdiga ta kasa NBS ta fitar da rahoton garkuwa da mutane da aka yi a Najeriya a shekara daya inda aka sace mutane miliyan 2.2 aka biya fansar N2.2tn
Yan ta'adda
Samu kari