Yan ta'adda
Hatsabibin ɗan bindiga, Kachallah Bugaje ya tuba daga ta’addanci tare da mayaƙansa 50, inda ya saki mutane 50 da ya yi garkuwa da su bayan karɓar kudin fansa.
Hedkwatar sojoji ta ƙasa watau DHQ ta ce, dakarunta sun samu gagarumar nasara a yaƙi da yan ta'adda a watan farko na 2025, sun kashe sama da 350.
Fitaccen mai garkuwa da mutane, Evans ya tuba daga aikata garkuwa da mutane da kisan kai inda ya nemi gwamnatin Legas ta yi masa afuwa. Kotu ta yi hukunci.
Mutanen yankin Watuolo a karamar hukumar Ado na jihar Benue sun fito cikin dare sun yi farautar masu lalata wutar lantarki a Najeriya, an kama mugu guda daya.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun kai hare-haren bama-bamai kan 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun yi nasarar kashe 'yan ta'adda masu yawa.
Jami'an DSS sun kama wani matashi da ya shigo da makamai daga Nijar zuwa Nijar. Matashin ya tsere yayin da sojoji suka nemi kama shi kafin a kamo shi daga baya.
'Yan sanda sun kama barawon da ake zargi da sace kayan masallaci da suka kai N520,000. Barawon ya sace fankoki da tagoggin masallacin ya sayar da su.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta yi nasarar kai samame maboyar Boko Haram da ke jihar Borno bayan ta samu bayanan sirri a kan inda miyagun mutanen su ka fake.
Fitaccen malamin cocin nan da ya shahara wajen hasashen abin da zai faru, Primate Ayodele ya ce yan ta'adda na shriye shiryen kai farmaki a jihohin Arewa 8.
Yan ta'adda
Samu kari