Yan ta'adda
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin mutanen da su ka shaki iskar yanci sun karyata cewa sojojin saman Najeriya ne su ka ceto su daga hannun 'yan ta'adda.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar 'yan sandan Kano ta tabbatar da daukar mataki a kan zargin wasu daga cikin jami'anta da taimakon masu aikata laifi.
Jam’iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi kira ga Shugaba Bola Tinubu ya soke tafiyarsa a kasashen waje ya kuma ayyana dokar ta-baci a Katsina da Zamfara.
Dakarun sojoji Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Lakjrawa yayon wani artabu a jihar Sokoto. Sojojin sun kuma kwato makamai da babura a hannunsu.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama wani tsoho mai shekara 65 bisa zargin safarar makamai a jihar Anambra. Tsohon ya amsa laifinsa yayin masa tambayoyi.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Daga cikin miyagun da aka kashe har da wasu kwamandojin kungiyar.
‘Yan bindiga da yawansu ya haura 1,000 sun afkawa garuruwan masarautar Chakfem a Filato, sun kashe mutane 12 ciki har da yara, kuma sun raba jama’a da gidajensu.
Janar Christopher Musa ya ce ana ci gaba da bibiyar masu ɗaukar nauyin ta’addanci a Najeriya, inda hukumomin tsaro da NFIU ke bin sawun kuɗaɗensu.
Buratai ya ce Najeriya na bukatar matakin kulle irin na COVID-19 domin kawar da ta’addanci, tare da haɗin kai, wayar da kai da tsare-tsaren dogon lokaci.
Yan ta'adda
Samu kari