Yan ta'adda
Wasu mahara dauke da bindiga sun kai hari jihar Kano cikin dare sun harbe wani matashi har lahira. Sun kutsa gidan wani mutum sun sace matansa guda biyu a Kiru.
A labarin nan, za a ji cewa mazauna yankin Kurfi a jihar Katsina sun yi ganaawar fahimtar juna da shugabannin miyagun 'yan ta'adda da su ka addabe su.
Tsohon janar din soja, Ishola Williams, ya ba gwamnatin Najeriya shawara kan yadda za ta kawo karshen matsalolin tsaro da suka addabi kasar cikin wata 6.
A labarin nan, za a ji cewa wasu matafiya sun tsallake rijiya da baya a lokacin da su ka yi arangama da mayakan Boko Haram a jihar Borno, amma sun ji raunuka.
A labarin nan, za a ji cewa wani ɗan bijilanti ya bugi ƙirji, ya ce zai iya kamo Bello Turji da ake tsammanin ya gagari rundunonin tsaron kasar nan.
Wasu rahotanni daga jihar Zamfara a Arewa maso Yamma sun tabbatar da cewa hatsabibin dan bindiga ya sake sakin mutane da ya sace akalla guda 142.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun shiga wasu kauyuka a jihar Zamfara sun sace mutum 100 a wani hari da suka kai. Mutanen sun ce sun zamo bayi a kasarsu.
Shugaban kungiyar 'yan ta'addan IPOB, Nnamdi Kanu ya rubuta wasika ga kasashen duniya kamar Amurka, Isra'ila, Faransa domin su shiga shari'arsa da gwamnati.
Gwamna Dikko Umaru Radda na jihar Katsina ya shawarci jama’a su nemi hanyoyin kare kansu daga hare-haren ’yan bindiga da ke jawo asarar rayuka da dukiyoyi.
Yan ta'adda
Samu kari