Yan ta'adda
A labarin nan, za a ji cewa wasu mutane da ake zargin 'yan fashi da makami ne sun kai hari wani kauye a Kano, inda suka durfafi kasuwar garin, sun yi sata.
Fasto Wilfred Anagbe ya bayyana a gaban Majalisar Dokokin Amurka, yana cewa Najeriya na fuskantar “kashe-kashe masu kama da kisan kare dangi” kan Kiristoci.
A labarin nan, za a ji cewa maharan ISWAP sun kai farmaki a kan jami'an yan sanda da ke aiki a Geidam, inda suka kona motoci tare da awon gaba da wata guda daya.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci karamin ministan tsaron kasa Bello Matawalle ya koma Kebbi domin sa ido kan batun sace dalibai mata 24 a Maga.
Lauyan gwamnatin tarayya a shari'ar zargin aikata da ake yi wa jagoran kungiyar 'yan aware ta IPOB. Gwamnati ta bukaci a yanke masa hukuncin kisa.
Wani mutumi ya tayar da rigima cikin jirgin ƙasa inda ya zargi matasan ƙwallon Najeriya da wakiltar abin da ya kira gwamnati ko ƙungiyar yan ta’adda.
Ministan yada labarai ya ce shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya himmatu wajen magance matsalar tsaro. Mohammed Idris ya fadi haka ne bayan hare hare.
'Yan bindiga sun farmaki sojojin Najeriya a wani harin kwanton bauna da suka yi wa dakarun a dajin Danko Wasagu da ke jihar Kebbi. Sojojin sun je ceto dalibai ne.
Matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta yi magana kan daliiban GGCSS Maga da aka sace a jihar Kebbi. Ta bayyana cewa ta yi matukar takaici kan sace daliban.
Yan ta'adda
Samu kari