Yan ta'adda
Babban Hafsan Sojoji a Najeriya, Manjo Janar Waidi Shaibu, ya umarci sojojin Operation FANSAN YANMA su tashi tsaye wajen ceto daliban GGCSS Maga da aka sace a Kebbi.
Majiyoyi sun tabbatar da mutuwar Christopher Igwe, dan'uwan kwamishinan Ebonyi, bayan wasu ’yan fashi sun bude wuta suka harbe shi yayin wani da ake zaman makoki.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaron jihar Katsina sun yi nasarar ram da wasu mutane guda hudu da suka tabbatar da cewa sun mika bayanan sirri ga 'yan ta'adda.
A labarin nan, za a ji 'yan ta'adda suka dawo da annobar tattara mutane masu tarin yawa, sannan su yi awon gaba da su, sun fara dibar jama'a a Kebbi da Zamfara.
Shugaban sojojin kasan Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shuaibu ya ziyarci jihar Kebbi bayan sace daliban makarantar GGCSS Maga da aka sace. Ya ce za a ceto su.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, ya bukaci jami'an tsaro ka da su sassautawa 'yan ta'adda. Ya bukaci a ragargaje su.
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da sace dalibai 25 a makarantar sakandaren gwamnati ta mata da ke, Maga, jihar Kebbi. Yanzu haka jami'an tsaro na nemansu.
A labarin nan, za a ji cewa waɗansu majiyoyi sun tabbatar da cewa ƴan ISWAP sun sake kama Birgediya-Janar M Uba, har sun yi ajalinsa bayan harin da suka kai Borno.
A labarin nan, za a ji cewa wasu migayun mutane dauke da miyagun makamai sun bude wa bayin Allah wuta, tare da kwashe mutane da dama a sassan jihohin Zamfara.
Yan ta'adda
Samu kari