Yan ta'adda
A labarin nan, za a ji cew agwamnatin Abba Kabir Yusuf ta tabbatar da cewa babu inda aka dakatar da dokar hana acaba a Kano, ta roki jama'a game da kare rayuka.
Dakarun Najeriya sun bayyana nasarorin da suka samu sun kashe 'yan ta'adda takwas da kama 51 tare da kama makamai a farmakin da suka kai cikin kwana uku.
Wasu 'yan kasar Kamaru 7 sun shiga hannun jami'an tsaro kan zarfin ta'addanci a jihar Benue. Matasan 'yankin ne suka kama 'yan kasar wajen suka mika ga jami'an tsaro
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa rikicin Boko Haram ba na addini ba ne. Gwamnan ya ce Musulmai da Kirista sun sha wuya kan rikicin.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa nan gaba kadan za a bayyana sunayen masu daukar nauyin ta'addanci a Najeriya. Daniel Bwala ne ya fadi haka a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa daraktan hukumar bincike da cigaban aararin samaniya ta Kasa (NASRDA), Dr. Mathew Adepoju, ya ce 'yan ta'adda sun canza dabara.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce suna cigaba da da saka ido kan tsaron Kano bayan fara kai harin 'yan bindiga. Ya ce ba wata babbar barazana ake ciki ba.
'Yan ta'addan ISWAP sun firgita sun sauya wajen zama a Borno bayan rade radin jin cewa jiragen sojojin Amurka sun yi sintiri a yankin Tafkin Chadi a Borno.
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a sabon cocin da aka gina kwanakin nan a garin Ejiba, da ke karamar hukumar Yagba West, inda mazauna suka shiga firgici.
Yan ta'adda
Samu kari