Yan ta'adda
Jami'an tsaro sun samu nasarar cafke wani malamin asibiti mai suna Rabe da ake zargin yana yiwa 'yan bindiga magani a karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina.
Wani matashi a Katsina ya tafka kuskuren da ya dauki hankalin jama'a wajen hada baki da yan bindiga wajen sa e mahaifiyarsa tare da neman kudin fansa.
Manjo Janar Adamu Laka ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa babu wata babbar barazana duk da bullar kungiyar Lakurawa da ke tada kayar baya a yankin Sokoto
Hukumar kare hakkin dan Adamt a kasa (NHRC), ta ce akalla mutum 1,463 yan ta'adda su ka kashe daga Janairun 2024 har zuwa watan Satumba na shekarar 2024
Sojojin Najeriya sun yi ruwan wuta kan yan ta'addar Lakurawa a jihar Kebbi. Lakurawa sun fara guduwa bayan shan wuta a hannun sojoji a jihar Kebbi.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu ya gargadi 'yan ta'addan kungiyar Lakurawa da su shiga taitayinsu su daina ta'addanci.
Kwamandan sojojin Amurka ya ziyarci hafsun tsaron Najeriya bayan ɓullar Lakurawa a Arewa. Sojojin Amurka za su taimaka wajen yaki da ta'addanci a Najeriya.
Dan majalisa mai wakiltar Birnin Gwari da Giwa a majalisar wakilan kasar nan, Hon. Zubairu Birnin Gwari ya ce yan bindiga sun tafka mummunan barna a Kaduna.
Gwamnatin tarayya ta ce yan Najeriya sun kwantar da hankulansu bayan bullar sabuwar kungiyar yan ta'addan Lakurawa, domin gwamnati ta shirya kakkabe su.
Yan ta'adda
Samu kari