Yan ta'adda
Yan bindiga sun dasa bam a Maru, wanda ya fashe tare da kashe mutum daya, ya kuma haddasa fargaba a yankunan Dansadau da kewaye kamar yadda bidiyo ya nuna.
An yi arangama tsakanin yan bindiga da yan banga yayin da aka kashe mafi yawansu bayan sun kai wani harin daukar fansa a Unguwar Galadima a jihar Zamfara.
Rundunar Sojin Najeriya ta kaddamar da farmakin kakkabe 'yan bindiga a Taraba, ta kwato makamai, tare da neman goyon bayan al'umma wajen tabbatar da tsaro.
Mun samu wasu rahotanni da suka tabbatar da cewa kazamar fada ta barke tsakanin yan banga da kuma yaran Bello Turji a yankin Fadamar Tara da ke jihar Zamfara.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan da ke tayar da kayar baya. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda guda 135 a cikin sati daya a sassan kasar nan.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun kuma kwato makamai masu tarin yawa a hannun 'yan ta'addan.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya karbi wasu kasurguman yan bindiga da suka ajiye makamansu kan ayyukan ta'addanci da suka shafe shekaru suna yi a yankin.
Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na ta bayyana rashin jin dadin yadda masu lalata kayan gwamnati ke jawo wa kasa asara, inda aka kashe N8.8bn domin gyara.
Yan sanda sun kama yan daba da aka fi sani da ƴan sara suka a jihar Bauchi. An kama yan sara suka 16 dauke da makamai masu haɗari, za a kaisu kotu bayan bincike.
Yan ta'adda
Samu kari