Olusegun Obasanjo
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo wanda yake daya daga cikin manyan baki wajen taron bude bankin cigaban nahiyar Afrika wato 'Africa Development Bank (AfDB)' a turance, an hango tsohon shugaban kasar dai yana cashewa...
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya bayyana dalilin da ya sanya ya gina wuraren ibada na manyan addinai biyu a kasar na Islama da Kirista a harabar dakin karatunsa dake birnin Abeokuta.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya ta kama wasu manyan jami'an kamfanin wutar lantarki na Neja Delta Power Holding Company (NDPHC), akan dala biliyan sha shida da tayi batan dabo ta gyaran wutar lantarki a lokacin...
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya ce babu wani yanayi komai wahala ko mai dadi, da zai sanya ya daina yi wa kasar nan kyakkyawan zato duk da irin munanan kalubale da ta ke fuskanta.
Funmi Aragbaiye ta gayyaci Oluseun Obasanjo wajen taron addu’a a Oyo. Wadanda su ka je wurin sun hada da Oba Samuel Akindele; Edward Alabi, wanda ya wakilci Supo Ayokunle.
Mun kawo maku abin da Olusegun Obasanjo ya fada bayan ya gana da Fulani. Za ku ji batutuwan da tsohon Shugaban kasa Obasanjo ya yi magana a kai a lokacin da a ka yi wani zama jiya.
Wani tsohon Gwamna ya bayyana yadda Mandela ya takawa Obasanjo burki a Najeriya inda ya ce Shugaban Afrika ta Kudun ne ya ceci Najeriya daga mulkin Obasanjo a lokacin da ya nemi ya sake zarcewa a 2007.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya cacaki tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo kan budaditar wasikar da ya rubuta ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Mista Obasanjo ya fitar da wasikar ne a ranar Litinin inda ya
Wani babban jigon jihar Lagas, Prince Tajudeen Olusi, ya nuna rashin amincewa da ikirarin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo kan rashi tsaro a kasar.
Olusegun Obasanjo
Samu kari