Adams Oshiomole
Gwamna Yahaya Bello na Kogi ya zare jiki daga zargin sauke Oshiomhole. Gwamnan Kogin ya yi wuf ya karyata zargin yi wa Oshiomhole kutun-kutun.
Gwamnonin APC a karkashin PGF sun ce sai an dawo da ‘Ya ‘Yan Jam’iyyar da aka dakatar. Gwamnonin APC su na ganin Adams Oshiomhole ya saba doka.
A jiya wani na-kusa da Oshiomhole ya fallasa Gwamnan da ya jefa APC a matsala. Ya ce Godwin Obaseki ne ya ke da hannu a kokarin tunbuke Adams Oshiomhole.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta kira wani taron gaggawa na masu ruwa da tsaki, wanda za a gudanar a ranar Talata, 17 ga watan Maris, 2020 a Abuja.
Rahotanni sun kawo cewa jami’an tsaro sun hana wasu hadiman Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Adams Oshiomhole shiga sakatariyar jam’iyyar.
Ayyukan siyasa a sakatariyar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki sun durkushe tun bayan da babban kotun birnin tarayya ta dakatar da Shugaban jam’iyyar na kasa, Adams Oshiomhole.
Shugaban jam’iyyar APC ta kasa, Kwamared Adams Oshiomole ya bayyana dalilin da yasa wasu yayan jam’iyyar APC wadanda yake kallonsu a matsayin makiyansa suke kokarin tsige shi daga kujerar shugabancin jam’iyyar.
Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa, Salihu Mustapha ya ce kotun daukaka kara ce kadai za ta iya dawo da Adams Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar.
Adams Oshiomhole, shugaban jam'iyyar APC na kasa da wata kotu ta jingine dakatarwar da aka yi masa ranar Laraba, ya garzaya fadar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da ke birnin tarayya, Abuja, da tsakar ranar Alhamis. Ziyarar ta Os
Adams Oshiomole
Samu kari