Babangida Aliyu
A rana irin ta yau ne, 27 ga watan Agusta, aka kirkiri sabbin jihohi guda tara a Najeriya, lamarin da ya kara yawan jihohin Najeriya zuwa 36. Yanzu haka an samu shekaru 28 cif-cif da kirkirar jihohin. Jihohin 9 da aka kirkira a ra
Tsohon Shugaban kasa Janar Babangida ya yarda cewa Najeriya na da wahalar mulki. IBB ya ce mabanbanatan mutane iri-iri da a ka tara shiyasa mulkin kasar ya ke da wahala ba komai ba.
A gobe ne Janar Babangida zai halarci wani taron buga littafin tarihi. Ana sa rai IBB, Ironsi, za su halarci taron kaddamar da wani littafi da za ayi a cikin Garin Abuja.
Jiya Alhamis 23 ga watan Mayu, 2019, alkalin babbar kotun tarayya dake garin Minna babban birnin jihar Neja, Mai Shari'a A.B. Aliyu, ya soke belin da ya bai wa tsohon gwamnan jihar Neja Babangida Aliyu da kuma tsohon dan takarar..
Tsohon Shugaban kasa IBB yana roko ayi zaben Najeriya na 2019 lafiya inda tsohon shugaban kasan na Najeriya yayi kira ga Matasa da masu takara da cewa su guji tada fitina. Janar Ibrahim Badamasi Babangida yayi magana ne jiya.
Za ku ji cewa yayin da masu neman kujerar Shugaban kasa a PDP su ka sha alwashin kifar da Buhari, Kwankwaso ya gana da tsohon Shugaban kasa IBB a gidan sa da ke Yankin Hilltop Mansion a cikin Garin Minna shekaran jiya.
“Na sani a lokacin da Coommassie yake babban sufetan Yansanda mutum ne jajirtacce, kuma baya wasa wajen shawon kan duk wani lamari da ka iya kawo matsala ga zamanlafiya a Najeriya, haka zalika Katsina Alu alkali ne ba shi da tsoro
Za ku ji cewa Tsohon Shugaban kasar Najeriya a lokacin 1985 zuwa 1993 watau Babangida ko IBB ya aika ta’aziyyar Isiaka Rabi’u ga Musulmai da Mabiya ‘Darikar Tijjaniya. An jima ne dai za a bizne babban Malamin a Kano.
Sai dai kuma, yayin da yake karbar bakuncin shugabannin jam'iyyar karkashin jagorancin shugabanta, Olu Falae wanda shine sakataren Tsohon shugaban kasar a zamanin mulkinsa, janar Ibrahim Badamasi ya nuna goyon bayan sa ga sabuwar
Babangida Aliyu
Samu kari