Mafi karancin albashi
Gwamnonin Najeriya su 36 sun yi taron gaggawa a Abuja inda suka tattauna batun karin albashi da yancin kananan hukumomi. Wasu daga cikinsu sun tura wakilai.
Kungiyoyin kwadagon NLC da TUC za su yi taron gaggawa domin daukan mataki bayan shugaba Bola Tinubu ya yi biris da maganar karin albashi a jiya Talata.
Wani jigon PDP, Rilwan Olanrewaju ya bayyana jihohin Najeriya da ya kamata ace suna biyan sama da N100,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi ga ma'aikata.
Majalisar zartarwa ta tarayya (FEC) ta bayyana cewa ta jingine rahoto kan sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata a taronta na ranar Talata, ta ba Tinubu lokaci.
Kungiyar kwadago ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya saka tausayi wajen biyan ma'aikata mafi karancin albashi. Ta bukaci ya biya N250,000
Kungiyar kwadago ta ƙasa NLC ta yi kira ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna wa ma'aikata soyayya ya amince da N250,000 a matsayin sabon albashi.
Yayin da rayuwa ke kara tsada, wani rahoton CBN ya gano yadda al'umma ke kara karbar rance inda aka samu karuwar bashin zuwa N3.9bn a Janairun 2024.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta yi nasarar gano ma’aikatan bogi da ke zaune a kasashen ketare amma suna karbar albashi daga gwamnatin Najeriya.
Gwamnan jihar Kebbi, Kwamred Nasir Idris ya ce a shirye yake domin biyan mafi karancin albashi da duk aka amince da shi komai yawansa ga ma'aikata.
Mafi karancin albashi
Samu kari