Mafi karancin albashi
Gwamnatin jihar Kogi karƙashin jagorancin Ahmed Usman Ododo ta kafa kwamitim zai jagoranci yadda za a fata biyan ma'aikata sabon albashi mafi ƙaranci.
Yayin da aka tabbatar da fara biyan mafi ƙarancin albashin N70,000, Gwamnatin Tarayya ya yi barazanar tasa keyar ma'aikatu zuwa gidan yari da suka gaza biya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa aiki ya yi nisa kan batun tsara taswirar da za a bi wajen biyan sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000 a Najeriya.
Gwamna Abba Yusuf ya ce nan ba da jimawa ba za a fara biyan ma'aiktan jihar Kano sabon mafi karancin albashi na N70,000. Shugaban ma'aikatan jihar ya tabbatar.
Gwamnatin Neja ta yi alkawari kan fara biyan ma'aikata sabon mafi karancin albashi na N70,000 da zarar gwamnatin tarayya ta fara biyan ma'aikata sabon albashi.
Gwamnan Delta, Sheriff Oborevwori ya bayyana cewa gwamnatinsa ta gama shiri, tana jiran taswirar aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000 ne.
Kungiyar kwadago ta bukaci Bola Tinubu ya rage kudin mai, rage kudin wutar lantarki, sake shugaban kwadago, Joe Ajearo da kuma fara biyan sabon albashi na N70,000.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya ce zai fara biyan ma'aikatan jihar Katsina mafi karancin albashin N70,000. Ya ce nan gaba kadan ma'aikata za su fara samun kudin
Farfesa Babagana Umaru Zulum ya kafa kwamitin da zai yi nazari da tsara yadda za a fara biyan sabon mafi karancin albashi na N70,000 a jihar Borno.
Mafi karancin albashi
Samu kari