Ayo Fayose
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, yace ba zai yi ƙasa a guiwa ba wajen yi wa PDP aiki duk da rikicin dake faruwa amma ba zai faba mutuncin Tinubu ba.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, yace halin da PDP take ciki yanzu mai sauki ne, nan gaba rikicin nan zai tsananta matukar ba'a shawo kan batun ba.
Wani tsohon Kwamishina ya kai karar Ayo Fayose a gaban kuliya. Lauyan yace akwai miliyoyin da yake bin Tsohon gwamnan na jihar Ekiti bashi da ba a biya shi ba
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose suna cikin mutanen da suka halarci bikin rantsar da sabon gwamnan jihar Ekiti.
Duk irin abin da ya je, ya dawo a jam'iyyar hamayya ta PDP, Ayodele Peter Fayose ya sake nanata cewa babu abin da zai sa ya fice daga PDP zuwa jam’iyyar APC ba.
An yi wa tsohon gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose tiyata a bayansa a wani asibit a kasar waje. An ga tsohon gwamnan na Jihar Ekiti, wanda ya sha kaye hannun w
Gwamnan jihar Ekiti, ya yi kira ga Kiristocin kasar nan su ajiye batun addini a gefe, su zabi ‘yan takaran APC domin ba ayi watsi da kirtsoci a jam’iyyar ba.
Za ku ji Gwamnonin jihohi fiye da 20 da suka taba rasa takara a kan mulki. Daga cikinsu akwai Gboyega Oyetola, Akinwumi Ambode, da su Rabiu Musa Kwankwaso.
Wata kungiya dake taya tsohon mataimakin shugabankasa Alhaji Atiku Abubakar yakin neman zaben a jam’iyyar PDP, a zaben mai zuwa, ta nesanta kanta da rikicin
Ayo Fayose
Samu kari