Ayo Fayose
A halin yanzu, mun fahimci cewa wanda zai rike kujerar takarar Mataimakin Shugaban kasa ya zama abin rigima a PDP, manyan na-kusa da Gwamna Wike sun ja daga.
Ayo Fayose yana kan bakarsa, yace har abada ba za su goyawa Atiku Abubakar baya ba. Tsohon gwamnan ya zargi ‘dan takaran PDP, Atiku da cin amanar Nyesom Wike.
Ayo Fayose ya rubutawa Tinubu takarda, ya ba shi shawara kan rikicin da ake yi a APC, ya ce za ayi masa yadda aka yi wa Obafemi Awolowo da Alhaji Moshood Abiola
Tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya bayyana cewa wasu miyagu a fadar shugaban kasa na shirin yiwa Asiwaju Bola Tinubu irin abinda aka yiwa MKO Abiola
A ran Asabar, 28 ga watan Mayu, tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zama zakaran gwajin dafi a zaben fidda gwanin jam'iyyar PDP na shugaban kasa.
Gwamna Kayode Fayemi ya ce zargi wasu ‘yan takarar da cewa sun cika wuri ne kurum, amma ba da gaske suke yi ba. Mutum kusan 30 suka saye fam a APC a kan N100m.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose ya yi magana a gaban kwamitin tantance yan takarar jam'iyyar PDP inda ya yi alkawarin zai nada ministan 'raya kundu' idan
Tsohon gwamnan jihar Ekiti dake kudancin Najeriya ya ce ba dalilin da zai sa ya janye daga takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 dan kawai ana son yin sulhu a PDP.
Tsohon gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce babbar jam’iyyar adawa ta PDP ce zata samar da shugaban kasa mai zuwa, The Punch ta ruwaito. Ya fadi hakan ne
Ayo Fayose
Samu kari