Manyan abubuwan da ke faruwa a Najeriya
MANYAN ABUBUWAN DA KE FARUWA A NAJERIYA, CIKIN WANNAN MAKON.
Ga wasu daga cikin maganganun da wasu yan Kasar su kayi game da halin da Kasar ta Najeriya ke ciki. An tsinkayo wasu kalamai da aka furta wannan makon:
- Abayomi Nurain Mumuni, wani masani kan harkar tsaro kenan, yake kira da gwamnati Tarayya ta shigar da tsohon main a Shugaban Kasa shawara kan harkokin tsaro Sambo Dasuki, kotun duniya.
-Dr Chukwuemeka Ezeife yake bayani game da dalilin da ya hana sa goyon bayan yakin Biafra da sauran harkar kasa Najeriya.
-Ike Ekweremadu, Mataimakin Shugaban majalisar dattawar Kasar yake magana game da APC da ke kokarin tsige sa daga kujerar sa.
-Alhaji Sa’ad Abubakar (Sultan), Sarkin Musulmi.
-Sanata Chris Ngige, Ministan ayyuka game da yadda PDP ta kashe kasa, da kuma yadda Buhari ke ganin an gyara Najeriya.
-Dr. Junaidu Muhammad, tsohon dan majalisa a Jamhuriya ta biyu yake sukar Gwamnatin Buhari
-Gwamna Mohammed Abubakar na Bauchi.
-Sanata Ali Ndume yake ganin rikicin Melaye da Tinubu ba sa da wani fa’ida ga cigaban Najeriya.
KU KARANTA: JIBRIN ZAI KAI KARAR DOGARA
-Tsohon Shugaban Najeriya Obasanjo ke magana kan harkar badakalar kasafin kudi a Majalisa.
-Rundunar Sojin Najeriya dangane da tsagerun Neja-Delta.
Asali: Legit.ng