UEFA Champions League
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Carles Puyol, ya iso Najeriya domin wata ziyarar kwanaki uku ta yawon shawagi na ganawa da masoya gasar kofin zakarun turai da ke kasar nan ta Najeriya.
HAYau za ayi ta ta kare tsakanin Real Madrid da Barcelona. A karon farko dai Real Madrid tayi nasara da ci 3-1. Wanda yayi nasara zai lashe Gasar Super Copa.
RealMadrid ta lashe Gasar UEFA Cup. Madrid ta kara kafa tarihi a Duniya a kan Man Utd. Real ta zama Kungiyar farko da ta ci Kofin UEFA Super Cup sau biyu a jer
Kungiyar Real Madrid za ta goge raini da Manchester United a Gasar UEFA Super Cup. Haduwar Kungiyar na karshe dai Real Madrid tayi nasara wancan karo.
NAIJ.com ta samu labarin cewa Manchester United ta kare a mataki na shida a kan teburin Premier bana, yayin da Ajax ta yi ta biyu a gasar Netherlands.
Yanzu Manchester United za ta yi wasan karshe ranar 24 ga watan Mayu a Stockholm, da Ajax wadda ita kuma ta fitar da Lyon a daya wasan na kusa da karshe da ci 5
Gasar wasannin tamaula ta bana ta fara yin nisa a wasu kasashen nahiyar Turai, wanda tuni wasu 'yan wasan suka yi gaba wajen zura kwallaye a raga.
Zakarun Turai Real Madrid sun fi kowacce kungiya yawan 'yan wasan a cikin jerin inda suke da golansu Keylor Navas da 'yan wasan baya Sergio Ramos da Dani Car...
Ronaldo ya sanar da magoya bayan sa a shafin san a Instagram fa cewa, ya samu lafiya. @ Cristiano ya rubuta haka ne a shafin sa na Instagram
UEFA Champions League
Samu kari