Peter Obi
Tsohuwar ministan Buhari, kemi Adeson tace peter obi ya saba saba lamaba a yawancin kiddiga ko lissafin da yake yawan yi, musamman wanda ya shafi alkaluma.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, yace shi kadai dan takarar da zai iya jan ragamar Nigeria, kuma shine kadai wanda zai iya tafiyar da kasar nan..
Doyin Okupe, darakta janar na kungiyar kamfen din Peter Obi da Datti Baba-Ahmed, yayi murabus daga mukaminsa a ranar Talata a wasikar da ya aikewa Peter Obi.
Za a ji takarar Rabiu Kwankwaso za ta raba kuri’un PDP da APC a Arewa. Amma Peter Ameh yace jam’iyyar NNPP ba za ta samu komai a Kudu ba, hakan zai taimaki LP
Wata kutu ce ta bada umarnin tsare daraktan yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Lp, Peter Obi, kan badakalar da tai N720m da ake zargin.
Kotu ta samu Doyin Okupe da laifin karbar kudin makamai a Najeriya, amma yanzu an ji Dr. Okupe ya biya N13m domin wanke kan sa daga laifuffuka 26 da ya aikata.
Efosa Osadebamwen, wani yaro mai shekaru 10 a duniya ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi zai iya magance matsalolin kasar.
An daure na hannun daman dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour bisa kama shi da laifin yashe kudin gwamnati. An daure Doyin Okupe bisa wasu laifuka.
Charles Aniagwu, kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na PDP, ya ce Atiku Abubakar zai lallasa Bola Tinubu na APC da Peter Obi a kudu maso gabas.
Peter Obi
Samu kari