Peter Obi
Cif Dan Ulasi, mai magana da yawun kwamitin kamfen din Atiku Abubakar a kudu maso gabas ya mayar da martani kan zargin maula da Kenneth Okonkwo ya yi masa.
Shararrrarriyar cibiyar siysa da shirya muhawara musamman ma ga 'kasashen Africa, CHATHAM HOUSE, ya gayyaci 'dan takarar jam'iyyar LP, Peter Obi a watan gobe
Mai neman kujerar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar SDP, Adebayo Adewole ya yi zargi cewa da Labour Party da jam'iyyar PDP duk abu ɗaya domin ba su da banbanci.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, yace daga ranar da ya karbi shahadar kama aiki a matsayin shugaban ƙasa ba zaa sake jin ASUU ta shiga yajin aiki ba.
Jama’a sun ce kurar da takalman Peter Obi suka yi a wajen gangamin yakin neman zabensa a Owerri, babban birnin Imo sun nuna shi mutum ne mai kan-kan da kai.
Allah ya yi wa wani ɗan takarar mamba a majalisar dokokin jihar Imo karkashin inuwar jam'iyyar Labour Party, Chukwunonye Irouno, mintuna kaɗan da komawa gida.
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yace ba zai iya zaben Atiku ko Peter Obi ba ko ba ya cikin
Babachir David Lawal, tsohon sakataren gwamnatin tarayya, ya bayyana cewa mambobin jam’iyyar Labour Party za su koma Kamaru idan Peter Obi ya fadi zaben 2023.
Dan takarar kujerar shugabancin kasar nan a inuwar Labour Party yace yana ganin girman manyansa don haka ko me za ayi, ba zai iya taba Alhaji Atiku Abubakar ba
Peter Obi
Samu kari