Peter Obi
Tun bayan dawowar dimukradiyya a shekarar 1999 ake ta faman shari'a kan zabubbuka a Najeriya don kalubalantar zabe, mafi yawa na kan mulki ne ke cin nasara.
An bukaci ma’aikatan kotun daukaka kara da su zauna a gida a ranar Laraba, 6 ga watan Satumba, wanda aka tsayar don yanke hukuncin a kotun zaben shugaban kasa.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa ko kadan bai damu ba ganin yadda ake shirin karkare shari'ar zaben shugaban kasa a ranar Laraba 6 ga watan Satumba a Abuja.
Peter Obi, ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar Labour ya fadawa kotun zaɓe buƙatunsa guda biyar da yake so ta cika ma sa kan shari'arsa da Shugaba Tinubu.
An bayyana ƙararraki 3 da ake shigar da Shugaba Bola Tinubu a gaban kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa, wacce ta tsaida ranar Laraba, 6 ga Satumba.
Shahararren Fasto a Najeriya, Kingsley Okwuwe ya bayyana yadda ubangiji zai yi amfani da wakili 'Cyrus' don kwace mulki a hannun Tinubu tare da mikawa Peter Obi
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta ce za ta yanke hukunci kan shari'ar da ke gudana ta Atiku Abubakar na PDP, da Peter Obi da suke yi da Tinubu.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen Najeriya za ta yanke hukunci kan ƙarar da Atiku da Peter Obi suka shigar a kan Tinubu suna neman kotun ta ƙwace nasarar da.
An buƙaci kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa da ta yi gaskiya da adalci yayin yanke hukunci kan shari'ar Atiku da Obi, wacce suka shigar akan Tinubu.
Peter Obi
Samu kari