Peter Obi
Majalisar Dattawa ta rantsar da sabon sanatan PDP, Austin Akobundu bayan nasarar da ya samu a kotun daukaka kara da yake kalubalantar zaben dan jam'iyyar LP.
‘Dan takarar shugaban ƙasar ƙasar a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya na buƙatar haɗin kan sauran jam'iyyun hamayya domin kawar da APC mai mulki zuwa zaben 2027.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya ba wani asibiti gudunmawar Naira miliyan 20 domin gina kwalejin ma'ikatan jinya.
An bayyana mabanbantan ra'ayoyi kan sukar da wasu ƴan 'Obidients' suka yinwa Peter Obi bayan ya amince da hukuncin da kotun ƙoli ta yanke kan zaɓen shugaban ƙasa.
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Datti Baba-Ahmed, ya buƙaci Shugaba Tinubu da Kashim Shettima su yi murabus daga muƙamansu.
Babban lauya Wahab Shittu, ya ba Peter Obi ɗan takarar shugaban ƙasa na zaɓen 2023 shawara kan abin da ya kamata ya yi bayan hukuncin kotun ƙoli.
Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Datti Baba-Ahmed ya haƙiƙance kan cewa Shugaba Tinubu dillalin miyagun ƙwayoyi ne.
Abokin gamin Peter Obi watau ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a inuwar Labour Party, Datti Baba Ahmed, ya ce Kotun koli ba ta tabbatar da nasarar Tinubu ba.
Wani Malamin addinin Kirista ya fadi dalilin da ya sa dan takarar jam'iyyar SDP, Ajaka, ba zai ci zaben gwamnan jihar Kogi ba. A cewarsa, Ajaka ba shi da sa'a.
Peter Obi
Samu kari