Peter Obi
An shiga cikin firgici yayin da shugaban jam'iyyar LP, Julius Abure ya sha da kyar bayan gobara ta kama gidansa sa ke birnin Abuja da safiyar yau Laraba.
Jam'iyyar APC karkashin jagorancin Abdullahi Umar Ganduje ta karbi sabbin tuba bayan tsohon Minista da kuma Sanatan PDP daga jihar Enugu sun koma jam'iyyar.
Daya daga cikin manyan jam'iyyun adawa a Najeriya, Labour Party, ta fara shawawarin sake keɓe tikitin takarar shugaban ƙasa ga Peter Obi, jagoranta na ƙasa.
Reno Omokri ya shawarci dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter Obi kgan yadda zai shawo kan Musulmai su zabe shi a 2027 tare da manta abin da ya yi.
Kakakin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Yunusa Tanko, ya musanta batun ficewar Peter Obi daga jam'iyyar da ske yadawa.
Bayan ganin Peter Obi a masallaci, hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana kadan daga abin da ya gani na alamar siyasa game da wannan ziyara.
Deji Adeyanju ya yi magana kan motsin da Nasir El-Rufa'i da Peter Obi suke yi kan siyasar kasar nan. Deji ya ce Shugaba Bola Tinubu za su yi wa aiki a 2027.
Yayin da ake jita-jitar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai zai bar APC, an yi hasashen zai hade da Peter Obi kan zaben 2027 da ake tunkara a Najeriya.
Mutane da dama sun tofa albarkacin bakinsu a kan ziyarar da Peter Obi ya kai babban masallacin Suleja tare da sauraren tafsirin Al-Kur'ani da limami yake gabatarwa.
Peter Obi
Samu kari