Peter Obi
Hadimin PCC na APC, Dele Alake ya ce Peter Obi ya yaudari matasa ne a zabe, ya yi amfani da kabilanci da addini, ya ce babu ta yadda LP za ta iya kafa gwamnati.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bayar da tabbacin cewa babu abun da zai samu bayanan da ke kan na'urorin BVAS idan aka sake saita na’urorin.
Yan kwanaki kafin zaben gwamna na ranar 11 ga watan Maris, jam'iyyar Labour Party (LP) ta kasa ta rushe shugabannin jam'iyyar na jihar Ribas saboda cin amana.
Kafin babban zaben shugaban kasa na 25 ga watan Fabrairu, mutane da dama sun yi ta neman Kwankwaso da Peter Obi su yi hadaka don kwace mulki amma suka gaza.
Ana kulle-kullen kashe ‘Dan takaran Gwamnan Legas a jam’iyyar LP. Bode George wanda jagora ne a PDP ya ce akwai shirin da ake yi na kashe Gbadebo Rhodes-Vivour
M. Liman, Yusuf Ali, Lateef Fagbemi, A. Mustapha, da Ahmed Raji su na cikin Lauyoyin zababben shugaban kasa. Sannan akwai tsohon Shugaban NBA da tsohon Gwamna.
APC ta fadi zaben 2023 a Legas, Kaduna, Nasarawa, Yobe, Gombe, Katsina, Filato, Imo, Kuros Riba Ebonyi, a rahoton nan za a ji meya kawo haka a zaben na bana.
A sakonsa na taya murna zuwa ga Bola Tinubu, shugaban Afenifere, Pa Fasoranti, ya bukaci zababben shugaban kasar da ya kula sosai wajen haka kan kasar Najeriya.
Kotun daukaka kara a Najeriya ya ce ya ba Atiku da Obi damar su duba dukkan takardun da aka yi amfani dasu wajen yin zaben shugaban kasa na wannan shekarar.
Peter Obi
Samu kari