
Wasar Kwallo







Kyaftin din na Super Eagles ya ce 'yan wasan Najeriya sun yi nadamar rashin tabuka abin a zo a gani a gasar cin kofin nahiyar Afirka da Senegal ta lashe watanni

Mai rike da kambun gasar zakarun nahiyar Turai, Chelsea zata fafata da kungiyar kwanllon kafa ta kasar Sifaniya, Real Madrid a wasan kwana final da aka haɗa yau

Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo ya shiga wasan kwallon kafan da aka yi a filin wasa na farfajiyar katafaren gidansa na Abeokuta a jihar Ogun.

Mai kungiyar kwallon kafa na Chelsea, Roman Abramovich, a ranar Laraba ya tabbatar da cewa zai sayar da kungiyar ta Firimiya League yayin da Rasha ta kutsa Ukra

Tsohon mai tsaron bayan ya bayyana matsin rayuwa da ya shiga a baya-bayan nan wadda hakan yasa ya fara amfani da motarsa kirar Sienna domin yin kabu-kabu ya ciy

Wata kotun majistare dake zamanta a Bauchi ta yankewa wani malamin makaranta hukunci sharen filin kwallon Abubakar Tafawa Balewa Stadium tsawon watanni uku.
Wasar Kwallo
Samu kari