Wasar Kwallo
Ƙungiyar Katsina United ta karyata rahoton da ke cewa magoya bayanta sun mamaye fili yayin wasan su da Barau FC a Katsina inda suka hallaka dan wasa.
Wasu matasa sun tafi filin kwallo maimakon filin zabe domin kada kuri'a yayin da ake zaben gwamna a jihar Anambra. INEC ta ce an fara kada kuri'a a jihar.
Peter Obi ya yi Allah wadai da cewa an kashe kudin da FIFA ta bayar wajen gina filin wasan jihar Kebbi a kan Naira biliyan 1.75. Ya ce rashawa ta yi yawa a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar NPFL ta fusata bayan hargitsin da ya tashi bayan wasan da aka buga tsakanin Kano Pillars da Shooting Stars a Kano.
An zabi dan wasan kungiyar kwallon kafa ta PSP da Faransa, Ousmane Dembele a matsayin zakakurin dan kwallon kafa na shekarar 2025, ya ci kyautar Ballon d'Or.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gwangwaje ƴan wasan ƙwallon kwando na ƙasa, D'Tigress da kyaututtukan kuɗi, gidaje da lambar girmamawa ta OON.
A labarin nan, za a ji cewa hadisin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce bai ga abin magana ba don Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi kyautar $100,000 ga Falcons.
Fitaccen dan wasan kwallon kafa, Ahmed Musa ya karyata rade-radin cewa ya raba motoci masu tsada ga 'yan wasan Kano Pillars bayan nada shi shugaba.
Rahotanni sun tabbatar da cewa ɗan wasan tamaula wanda ke taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Diogo Jota ya riga mu gidan gaskiya a hatsarin mota.
Wasar Kwallo
Samu kari