
Zaben jihohi







Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya umarci masu neman yin takara a zaben 2023 da ke gwamnatinsa, da su ajiye mukamansu. Ya basu zuwa ranar Litinin.

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ayyana ranar Litinin 11 ga Afrilu, 2022 a matsayin ranar hutun aiki domin baiwa ma’aikata da iyalansu damar zabe.

Mai shari’a Inyang Ekwo ya yi watsi da karar ne a wani hukuncin da ya yanke a ranar Juma’a, yana mai cewa manyan lauyoyin ba su kawo isassun shaidun da za su ba

Kasancewar Misis Obiano ce ta tashi daga kujerar ta zuwa inda Misis Ojukwu take zaune, mutane da dama ciki har da ‘yan jarida sun dauka Mrs Obiano ce ta fara ka

PDP ta ce matasa da ke tsakanin shekaru 25 da 30 wadanda ke shirin neman takarar mukamai daban-daban za su biya kaso 50 cikin dari na kudin fam din takara.

Zababben gwamnan Anambra, Charles Chukwuma Soludo, ya karbi ragamar mulkin jihar a matsayin sabon shugabanta. Charles Soludo dan jam'iyyar APGA a Anambra..
Zaben jihohi
Samu kari