Zaben jihohi
Hukumar zaben jihar Abia, ABSIEC ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi da aka yi inda ZLP da YPP suka lashe kujerun yayin da LP mai mulki ta barar.
Shugaban malaman addinin Musulunci a jihar Ondo ya goyi bayan dan takarar gwamnan APC a zaɓen Ondo. Malaman Musulunci sun ce za su zabi APC a Ondo.
Babban sarki a jihar Ondo, Oba Olufaderin Adetimehin ya goyi bayan dan takarar gwamnan APC a zaɓen gwamnan Ondo da za a yi a shekarar 2024 da muke ciki.
Rahotanni sun bayyana cewa al'ummar jihar Kano sun bi dokar takaita zirga zirga sau da ƙafa yayin da harkokin zaɓe suka fara kankama a jihar Kano yau Asabar.
Kananan hukumomi sun samu ‘yanci, amma har yanzu kusan gwamnoni ne ke da ta-cewa wajen takara. Akwai rudani game da cin gashin kan da kananan hukumomin.
Za a ji Gwamnatin Kano ta yi martani kan hukuncin babbar kotun tarayya na haramta gudanar da zaben kananan hukumomin jihar, inda ta ce zai gudana a gobe
Tsohon gwamnan jihar Ogun, Olusegun Osoba ya bayyana cewa akwai rashin yarda da aminci tsakanin shugabanni da mataimakansu a fadin duniya, ciki har da Najeriya.
An fara farin ciki yayin da majalisar tarayya ta fara yunkurin samar da sabuwar jiha a yankin Kudu maso Yammacin Najeriya. Kudurin ya tsallake karatu na biyu.
Babbar kotun tarayya mai zama a Kano ta haramta gudanar da zaben ciyamomi da kansilolin da aka shirya yi a Kano ranar Asabar, 26 ga watan Oktoba.
Zaben jihohi
Samu kari