India
Gwamna Abba Kabir da Sanata Rabiu Kwankwaso sun gwangwaje dalibai da makudan daloli har 200 kafin tashinsu zuwa kasar Indiya don karo karatun digiri na biyu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Delu Bulus Yakubu a matsayin shugabar Hukumar Jin Dadin Al'umma (NSIPA) a yau Alhamis 14 ga watan Satumba a Abuja.
Tun bayan hawan Shugaba Tinubu karagar mulki ya ke ta rusa wasu daga cikin tsare-tsaren tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da su ka hada da kiwon shanu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a jiya Talata 5 ga watan Satumba ya yi sabbin nade-nade guda takwas a ma'aikatar birnin Tarayya wanda za su kasance sakatarori.
An yi babban rashi a jihar Kano yayin da jigo a jam'iyyar APC, Dakta Muhammad Bello Al-Adam ya riga mu gidan gaskiya a kasar Indiya bayan ya sha fama da jinya.
Hukumomi a kasar Indiya sun dauki matakin rufe makarantar da aka ci zarafin dalibi Musulmi wanda malamar makarantar ke umartan sauran dalibai kan dukan dalibin.
A karon farko, kasar Indiya ta yi nasarar saukar da kumbonta a kusurwar Kudu ta duniyar wata bayan kumbon Rasha ya tarwatse a kokarin cilla shi duniyar wata.
Kamfanin Dangoteya musanta rade-radin da ke na cewa matatar mansa ta dauki 'yan Indiya da 'yan China fiye da 'yan Najeriya. Mai magana da yawun kamfanin ne.
Rundunar 'yan sanda sun bazama neman matashi mai suna Ankush Dutta bayan shafe shekaru biyu a dakin otal bai biya ko sisi ba, an kiyasta bashin ya kai N57m.
India
Samu kari