
Ilimin Kimiyya







Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bayyana imaninsa akan cewa nan gaba kadan Najeriya za ta dogara ne ga ilimin kimiyya da fasaha.Buhari ya fadi hakan ne a ranar

An samu sabani tsakanin dokokin kasar Amurka da nahiyar Turai kan musayar bayanai tsakanin kamfanin Meta da nahiyar. Ana baranzar daina Facebook da Instagram.

Wani dattijo ya kirkiri abubuwan ban mamaki da dama a jihar Gombe da Kano. Ya ce shi ya fara kirkirar gidan radiyo mai zaman kansa a jihar Kano tun a 1977.

Yayin da ake bata kudade wajen sayen gas da kalanzir domin girki, wani dattijo ya sami hanya mafi sauki domin samar da wutar girki ta hanyar amfani da ruwa.

Tsoho mai shekaru 88 ya cika burinsa na kammala digiri kafin ya mutu, Ya kammala ranar daya da jikarsa mai shekaru 23 inda ya cika burinsa na zama ma'aikaci.

Ministan sadarwa a NAjeriya ya bayyana hanyoyin da ya kamata a bi domin kara habaka harkokin fasahar zamani a kasar. Ya ce Korona ta taimaka sosai a wannan batu
Ilimin Kimiyya
Samu kari