Mutumin Rabiu Musa Kwankwaso, Abdullahi Maikano Tarauni ya samu nasarar zama shugaban jam'iyyar ADC na jihar Kano a taron zaben shugabanni da aka gudanar.
Mutumin Rabiu Musa Kwankwaso, Abdullahi Maikano Tarauni ya samu nasarar zama shugaban jam'iyyar ADC na jihar Kano a taron zaben shugabanni da aka gudanar.
Wani matashi, Surukin gwamna, mai suna Bishir Audi Kofar Bai ya bayyana ficewar sa daga jam'iyyar APC mai mulki zuwa jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Katsina.
Sanata Sa’idu Alkali ya yi rabon motoci, babura, kekunan dinki da kaya noma a Gombe. Baya ga wadannan kaya na miliyoyi, Alkali ya samar da ruwan sha da tituna.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan Kano, ya yi ikirarin cewa Shugaba Muhammadu Buhari ba zai saka hannu ba kan kudirin gyaran dokar zabe ba saboda gwam
Jam'iyyar APC mai mulki ta sanar da irin matakan da ta ɗauka domin fara shirin tarban babban taronta na ƙasa wanda shirya gudanarwa a watan Fabrairun 2022.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa rikicin dake faruwa a APC reshen Kano ba sabon abu bane a siyasa, ba zai raba masa hankali ba
Osita Okechukwu ya maidawa Akande martani, yace babu alkawarin kujerar da Buhari ya yi wa Bola Tinubu. A cewarsa, Tinubu ya taimaka wajen ba Buhari nasara.
Za a ji yadda Magoya bayan Bola Tinubu sun dage da kamfe a kaikaice tun yanzu. A haka kuma masu goyon bayan Farfesa Yemi Osinbajo su na ta kira ya tsaya takara.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, ya roki matasan jihar Gombe da na ƙasa baki ɗaya kada su sake su yarda da jam'iyyar PDP domin ta yi sun gani.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ya na da kudirin komawa gonarsa ta Daura, mahaifarsa da ke jihar Katsina. Shugaban ya bayyana hakan ne a kasar Turkiyya
Siyasa
Samu kari