Jam’iyyar PDP a Jigawa ta soki dakatar da tsohon gwamna Sule Lamido daga kwamitin amintattu, tana cewa matakin yana barazana ga hadin kan jam’iyya.
Jam’iyyar PDP a Jigawa ta soki dakatar da tsohon gwamna Sule Lamido daga kwamitin amintattu, tana cewa matakin yana barazana ga hadin kan jam’iyya.
Jam’iyyar PDP ta yi kira ga Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) da ta binciki George Akume kan zamba yayin da yake gwamnan jihar Benue.
Mutanen yankin kudu sun roki shugaba Buhari da ya saukaka hanyar da za ta sa shugaban kasa na gaba ya fito daga yankin kusu maso gabashin Najeriya a zaben 2023.
Ana rade-radin PDP za ta ba mutumin Arewa dama ya rike mata tuta a 2023. Tsohon Mai bada shawara a kan harkar shari’a yace PDP za ta dauki matakin da ya dace.
PDP ta gabatar da wasu bukatu uku da ta ke da su gaban Gwamnan Ribas yayin da aka ji an fara kokarin yin sulhu inda kwamitin David Mark ya zauna da wasu manya.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party reshen jihar Legas ta rasa wasu manyan jiga -jigan ta da suka hada da shugaban jam'iyyar, Adegbola Dominic da Muiz Dosumu.
Shugaba kasa Muhammadu Buhari, a ranar Talata, ya faɗawa Sanata Andy Uba, ɗan takarar Jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar Anambra cewa ya ƙosa ya ga an zabe shi
'Yan siyasar da ake ganin za su yi takarar tikitin shugaban kasa na jam'iyyar PDP a gabannin zaben 2023 sune Bukola Saraki, Atiku Abubakar, da Aminu Tambul.
Mambobin jam’iyyar APC a ranar Litinin sun yi kira ga shugaban kasa Buhari da ya ayyana dokar ta baci a jihar Benue domin shawo kan matsalar tsaro a jihar.
Kusoshin APC suna so Yemi Osinbajo ya karbi mulki a hannun Shugaba Buhari. Kungiyar Progressive Consolidation Group tace Osinbajo ya fi dace wa da yin mulki.
Siyasa
Samu kari